Malaki 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 Amma wa zai iya jurewa da ranar zuwansa? Wa kuma zai tsira sa'ad da ya bayyana? Zai zama kamar wutar da suke bauta ƙarfe, kamar kuma sabulu salo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Amma wa zai jure wa ranar zuwansa? Wa zai iya tsaya sa’ad da ya bayyana? Gama zai zama kamar wuta mai tace ƙarfe, ko sabulu mai wanki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |