Malaki 2:9 - Littafi Mai Tsarki9 Saboda haka, ni ma zan sa jama'ar Isra'ila su raina ku, su ƙasƙantar da ku a gaban dukan mutane, domin ba ku kiyaye umarnina ba, sa'ad da kuke koyar da nufina, kun yi tara.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Saboda haka na sa a rena ku, a kuma wulaƙanta ku a gaban dukan mutane, domin ba ku bi hanyoyina ba amma kuka nuna sonkai a al’amuran shari’a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |