Malaki 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 Koyarwar gaskiya tana cikin bakinsa, ba a sami kuskure a bakinsa ba. Ya yi tafiya tare da ni da salama da gaskiya. Ya kuwa juyo da mutane da yawa daga mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Umarnin gaskiya yana a bakinsa, ba a kuma sami wani ƙarya a leɓunansa ba. Ya yi tafiya tare da ni cikin salama da adalci, ya kuwa juyo da mutane masu yawa daga zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |