Makoki 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Harshen jinjiri ya liƙe a dasashinsa saboda ƙishi, 'Yan yara suna roƙon abinci, Amma ba wanda ya ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Domin ƙishirwa harshen jarirai ya manne a rufin bakinsu; yaran suna roƙo a ba su burodi, amma ba wanda ya ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |