63 Suna raira mini waƙar zambo sa'ad da suke zaune, Da lokacin da suka tashi.
63 Dube su! A zaune ko a tsaye, suna yi mini ba’a cikin waƙoƙinsu.
Na zama abin dariya ga dukan mutane, Dukan yini suna yi mini waƙar zambo.
Ka sa dukan abin da nake yi, Tun daga can nesa ka gane dukan tunanina.
“Yanzu na zama abin waƙa gare su, Abin ba'a kuma a gare su.
Amma ni, zan yi addu'a gare ka, ya Ubangiji, Ka amsa mini, ya Allah, a lokacin da ka zaɓa, Sabili da muhimmiyar ƙaunarka, Saboda kana cika alkawarinka na yin ceto.