55 “Ya Ubangiji, na yi kira ga sunanka Daga cikin rami mai zurfi.
55 Na yi kira ga sunanka, ya Ubangiji, daga rami mai zurfi.
Sai suka ɗauki Irmiya suka saka shi a rijiyar Malkiya ɗan sarki, wadda take gidan waƙafi. Suka zurara Irmiya a ciki da igiya. Ba ruwa a rijiyar, sai dai lāka, Irmiya ya nutse cikin lākar.
Ka jefar da ni cikin zurfin kabari, Da cikin rami mafi zurfi, mafi duhu.