Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Makoki 3:52 - Littafi Mai Tsarki

52 “Waɗanda suke maƙiyana ba dalili Sun farauce ni kamar tsuntsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

52 Maƙiyana suna farauta ta ba dalili kamar tsuntsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Makoki 3:52
15 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Kada ka bar maƙiyana, maƙaryatan nan, su ga fāɗuwata! Kada ka bar waɗanda suke ƙina ba dalili, Su ƙyaface ni, su yi murna saboda baƙin cikina!


Suka kafa mini tarko ba dalili, Sun kuma haƙa rami mai zurfi don in faɗa ciki.


An yi wannan kuwa domin a cika maganar da yake a rubuce a cikin Shari'arsu cewa, “Sun ƙi ni ba dalili.”


Sai kuma ya tambayi sarki Zadakiya ya ce, “Wane laifi na yi maka, ko barorinka, ko wannan jama'a da ka sa ni a kurkuku?


Ƙarfafan mutane sun auka mini ba dalili, Amma maganarka ce nake girmamawa.


Suna faɗar mugayen abubuwa a kaina. Suna tasar mini ba dalili.


Waɗanda suke ƙina ba dalili Sun fi gashin kaina yawa, Waɗanda suke baza ƙarya suke ƙina, Suna da ƙarfi, suna kuwa so su kashe ni. Suka tilasta ni in mayar da abubuwan da ba satarsu na yi ba.


Na dogara ga Ubangiji domin zaman lafiya, Wauta ce idan kun ce mini, “Ka yi firiya kamar tsuntsu zuwa duwatsu,


Mun kuɓuta kamar tsuntsu daga tarkon mai farauta, Tarkon ya tsinke, mun 'yantu!


Ganin azabar 'yan matan birnina Ya sa ni baƙin ciki.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ