Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Makoki 3:41 - Littafi Mai Tsarki

41 Bari mu roƙi Allah na Sama, Muna miƙa hannuwanmu sama, mu ce,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

41 Bari mu ɗaga zuciyarmu da hannuwanmu ga Allah na cikin sama, mu ce,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Makoki 3:41
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ka ji ni lokacin da na yi kuka gare ka neman taimako, Ina ɗaga hannuwana wajen tsattsarkan Haikalinka.


Ka sa bawanka yă yi murna, ya Ubangiji, Saboda addu'o'ina sun hau zuwa gare ka.


Saboda kuma muna Kaunarku ƙwarai da gaske ne shi ya sa muke jin daɗin ba da har rayukanmu ma saboda ku, ba yi muku bisharar Allah kaɗai ba, don kun shiga ranmu da gaske.


Ka karɓi addu'ata kamar turaren ƙonawa, Ka karɓi ɗaga hannuwa sama da na yi kamar hadayar maraice.


Muddin raina, zan yi maka godiya, Zan ta da hannuwana sama, in yi addu'a gare ka.


“Ayuba, ka shirya zuciyarka, Ka ɗaga hannuwanka zuwa wurin Allah.


Ku ɗaga hannuwanku sama, ku yi addu'a a Haikali, Ku yabi Ubangiji!


Gama haka wanda yake can Sama, Maɗaukaki, wanda ake kira Mai Tsarki ya ce, “Ina zaune a can Sama a tsattsarkan wuri, tare kuma da wanda yake da halin tuba mai tawali'u, don in farfaɗo da ruhun masu tawali'u, in kuma farfaɗo da zukatan masu tuba.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ