Makoki 3:40 - Littafi Mai Tsarki40 Bari mu jarraba, mu bincika hanyoyinmu, Sa'an nan mu komo wurin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Bari mu auna tafiyarmu mu gwada ta, sai mu kuma koma ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai mazanni suka tafi ko'ina da ina a dukan ƙasar Isra'ila da ta Yahuza da wasiƙu daga wurin sarki da sarakunansa, yadda sarki ya umarta. “Ya ku jama'ar Isra'ila, ku komo wurin Ubangiji Allah na Ibrahim, da Ishaku, da Isra'ila domin ya sāke juyowa zuwa ga sauranku, waɗanda kuka kuɓuta daga hannun sarakunan Assuriya.