Makoki 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 “Daga sama ya aukar da wuta a cikin ƙasusuwana. Ya kuma kafa wa ƙafafuna ashibta, Ya komar da ni baya, Ya bar ni a yashe, sumamme dukan yini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 “Daga sama ya aiko da wuta, ya aiko ta cikin ƙasusuwana. Ya shimfiɗa raga a ƙafafuna ya juyo da ni. Ya bar ni ni kaɗai, sumamme dukan yini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |