Mahukunta 9:51 - Littafi Mai Tsarki51 Akwai wata hasumiya mai ƙarfi a cikin birnin, sai dukan mutanen garin, mata da maza, har da shugabannin, suka gudu zuwa cikinta, suka kulle kansu, suka hau kan rufin hasumiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202051 A cikin birnin, akwai wata hasumiya mai ƙarfi, inda dukan maza da mata, dukan mutanen birnin, suka ɓuya. Suka kulle kansu, suka kuma hau rufin hasumiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |