Mahukunta 9:45 - Littafi Mai Tsarki45 Abimelek ya yi yaƙi dukan yini har ya ci birnin, ya kashe mutanen da suke cikinsa. Ya rushe birnin, ya barbaɗe shi da gishiri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Dukan yinin, Abimelek ya matsa yaƙi da birnin sai da ya cinye ta ya kuma kashe mutanenta. Sa’an nan ya hallaka birnin ya barbaza gishiri a kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |