Mahukunta 9:25 - Littafi Mai Tsarki25 Shugabannin Shekem kuwa suka sa mutane su yi kwanto a kan dutwatsu gāba da Abimelek. Suka yi wa duk wanda ya bi ta wannan hanya fashi. Sai aka faɗa wa Abimelek. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Cikin hamayya da shi waɗannan ’yan ƙasar Shekem suka sa mutane a kan tuddai don su yi kwanton ɓauna a kan su yi fashi ga duk wanda ya wuce a can, wannan fa ya kai kunnen Abimelek. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |