Mahukunta 8:8 - Littafi Mai Tsarki8 Daga can ya tafi Feniyel, ya roƙe su yadda ya roƙi mutanen Sukkot. Mutanen Feniyel kuma suka amsa masa daidai yadda mutanen Sukkot suka amsa masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Daga nan ya wuce zuwa Fenuwel ya yi irin roƙon nan, amma suka amsa yadda mutanen Sukkot suka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |