17 Ya kuma rushe hasumiyar Feniyel, ya karkashe mutanen birnin.
17 Ya rushe hasumiyar Fenuwel ya kuma karkashe mutanen garin.
Sai Gidiyon ya ce wa mutanen Feniyel, “Sa'ad da na dawo cikin salama, zan rushe wannan hasumiya.”
Sa'an nan sarki Yerobowam ya gina Shekem a ƙasar tudu ta Ifraimu, ya zauna can. Daga can kuma ya tafi ya gina Feniyel.
Ya kama dattawan garin Sukkot ya hukunta su da ƙayayuwa.
Sa'an nan ya ce wa Zeba da Zalmunna, “Waɗanne irin mutane ne kuka kashe a Tabor?” Suka amsa, “Kamar yadda kake, haka suke. Suna kama da 'ya'yan sarki.”