Mahukunta 6:38 - Littafi Mai Tsarki38 Haka kuwa ya zama Kashegari Gidiyon ya tashi da sassafe, sai ya matse ulun, ruwan raɓa da ya matse daga ulun kuwa, ya cika ƙwarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Abin da faru ke nan. Gideyon ya tashi da sassafe kashegari, ya matse ulun ya kakkaɓe raɓar, ruwan ya cika ƙwarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |