Mahukunta 6:22 - Littafi Mai Tsarki22 Da Gidiyon ya gane mala'ikan Ubangiji ne, sai ya ce, “Kaitona, Ubangiji Allah, gama na ga mala'ikan Ubangiji fuska da fuska.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sa’ad da Gideyon ya gane mala’ikan Ubangiji ne, sai ya ce, “Ya Ubangiji Mai Iko Duka! Na ga mala’ikan Ubangiji ido da ido.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |