Mahukunta 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 Mala'ikan Ubangiji kuwa ya bayyana gare shi, ya ce, “Kai jarumi ne, Ubangiji kuma yana tare da kai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’ad da mala’ikan Ubangiji ya bayyana wa Gideyon, sai ya ce masa, “Ubangiji yana tare da kai, jarumi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |