Mahukunta 6:1 - Littafi Mai Tsarki1 Jama'ar Isra'ila kuma suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji, sai Ubangiji ya ba da su ga Madayanawa su mallake su shekara bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Isra’ilawa suka sāke yin mugayen ayyuka a gaban Ubangiji, sai ya ba da su ga Midiyawa shekara bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |