Mahukunta 5:31 - Littafi Mai Tsarki31 Ta haka, ya Ubangiji ka sa maƙiyanka su mutu, Amma abokanka su haskaka kamar fitowar rana! Ƙasar kuwa ta zauna lafiya shekara arba'in. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 “Ta haka bari dukan abokan gābanka su hallaka, ya Ubangiji! Amma bari waɗanda suke ƙaunarka su zama kamar rana sa’ad da ta fito da ƙarfinta.” Sa’an nan ƙasar ta sami zaman lafiya shekara arba’in. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |