Mahukunta 5:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ki ja gaba, ke Debora, ki ja gaba! Ki ja gaba! Ki raira waƙa, ki ja gaba! Ka ci gaba, kai Barak, Ɗan Abinowam, ka tasa kamammunka gaba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 ‘Ki farka, ki farka, Debora! Ki farka, ki farka, ki tā da waƙa! Ka farka, ya Barak! Ka ta sa kamammunka gaba, ya ɗan Abinowam.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |