Mahukunta 4:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai Yayel ta fito, ta taryi Sisera, ta ce masa, “Shigo nan, ubangijina, kada ka ji tsoro.” Ya kuwa bi ta zuwa cikin alfarwa, ta ɓoye shi bayan labule. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Yayel ta fito ta taryi Sisera ta ce masa, “Ranka yă daɗe, ka shigo, ka shigo ciki. Kada ka ji tsoro.” Saboda haka ya shiga cikin tentinta, sai ta rufe shi da bargo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |