Mahukunta 3:25 - Littafi Mai Tsarki25 Suka yi ta jira har suka gaji. Da suka ga dai bai buɗe ba, suka ɗauki mabuɗi, suka buɗe, sai ga ubangijinsu a ƙasa matacce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Suka yi ta jira har suka gaji. Da suka ga dai bai buɗe ƙofar ba, sai suka ɗauki mabuɗi, suka buɗe. Sai ga shugabansu a ƙasa matacce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |