Mahukunta 3:22 - Littafi Mai Tsarki22 Takobin ya shiga duk da ƙotar, kitse ya rufe ruwan takobin gama bai zare takobin daga cikin sarkin ba. Ƙazanta kuwa ta fita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Har ƙotar ma ta shige ciki, takobin kuma ya fito ta bayansa. Ehud bai zare takobin ba, kitse kuwa ya rufe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |