Mahukunta 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya bar waɗansu al'ummai a ƙasar domin ya jarraba Isra'ilawan da ba su san yaƙin Kan'ana ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Waɗannan su ne al’umman da Ubangiji ya bari don yă gwada duk waɗannan Isra’ilawan da ba su san yaƙi a Kan’ana ba အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |