Mahukunta 21:3 - Littafi Mai Tsarki3 Suka ce, “Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, me ya sa wannan abu ya faru a cikin Isra'ila, har da za a rasa kabila guda ta Isra'ila?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Suka ce, ya Ubangiji, Allah na Isra’ila, “Me ya sa wannan abu ya faru da Isra’ila? Don me kabila ɗaya daga Isra’ila za tă ɓace a yau?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |