Mahukunta 21:25 - Littafi Mai Tsarki25 A lokacin ba sarki a Isra'ila, sai kowa ya yi ta yin abin da ya ga dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 A kwanakin Isra’ila ba ta da sarki; kowa ya yi abin da ya ga dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Mutane suna yin abin da suka ga dama. Suna kashe bijimi domin hadaya, ko su yi hadaya da mutum. Sukan yi hadaya da ɗan rago, ko kuwa su karye wuyan kare. Sukan miƙa hadaya ta hatsi, ko kuwa su miƙa jinin alade. Suna miƙa turare, ko kuwa su yi addu'a ga gumaka. Suna jin daɗin al'amuran banƙyama a lokacin yin sujada.