Mahukunta 21:16 - Littafi Mai Tsarki16 Saboda haka dattawan taron jama'a suka ce, “Ƙaƙa za mu yi da waɗanda suka ragu da ba su sami mata ba, da yake an hallaka matan kabilar Biliyaminu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Shugabannin taron suka ce, “Da matan Benyamin da aka hallaka, yaya za mu yi da mazan da suka ragu da ba su sami mata ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |