Mahukunta 21:12 - Littafi Mai Tsarki12 Suka sami budurwai ɗari huɗu daga mutanen Yabesh-gileyad, sai suka kawo su zango a Shilo, wadda take a ƙasar Kan'ana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Suka samu a cikin mutanen da suke zaune a Yabesh Gileyad mata ɗari huɗu da ba su taɓa kwana da namiji ba, suka kwashe su zuwa sansani a Shilo a Kan’ana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |