Mahukunta 21:1 - Littafi Mai Tsarki1 Mutanen Isra'ila kuwa suka yi wa Ubangiji ƙaƙƙarfan alkawari a Mizfa cewa, “Ba wani daga cikinmu da zai ba da 'yarsa aure ga mutumin Biliyaminu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Mutanen Isra’ila sun riga sun yi rantsuwa a Mizfa cewa, “Ba ɗayanmu da zai ba da ’yarsa aure ga mutumin Benyamin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |