Mahukunta 20:46 - Littafi Mai Tsarki46 Mutanen Biliyaminu da aka kashe a ran nan dubu ashirin da biyar (25,000) ne. Dukansu kuwa jarumawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 A ranar kuwa mutanen Benyamin dubu ashirin da biyar ne aka kashe, dukansu jarumai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |