Mahukunta 20:41 - Littafi Mai Tsarki41 Da mutanen Isra'ila suka juyo kansu, sai mutanen Biliyaminu suka tsorata, gama sun ga masifa ta auko musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Sa’an nan mutanen Isra’ila suka juyo musu, mutanen Benyamin kuwa suka tsorata domin sun gane masifa ta zo musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |