Mahukunta 20:40 - Littafi Mai Tsarki40 Amma sa'ad da alamar hayaƙin ta fara murtukewa a cikin birnin, sai mutanen Biliyaminu suka juya, suka duba, suka ga hayaƙi ya murtuke cikin birnin, ya yi sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Amma da alamar hayaƙi ya fara murtukewa daga birnin, sai mutanen Benyamin suka juya suka ga hayaƙi yana murtukewa ko’ina a cikin birnin zuwa sararin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |