Mahukunta 20:37 - Littafi Mai Tsarki37 Sai 'yan kwanto suka gaggauta suka faɗa wa Gibeya, suka kutsa suka kashe dukan waɗanda suke a birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Mutanen da suke kwanto suka yi wuf suka ruga cikin Gibeya, suka bazu suka kuma karkashe dukan waɗanda suke a birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |