Mahukunta 20:36 - Littafi Mai Tsarki36 Mutanen Biliyaminu kuwa suka gane an ci su da yaƙi. Mutanen Isra'ila kuwa suka yi ta ja da baya daga mutanen Biliyaminu domin sun dogara ga mutanensu da suka yi wa Gibeya kwanto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Sa’an nan Benyamin suka ga an ci su. To, mutanen Isra’ila sun yi ta ja da baya daga mutanen Benyamin domin suna dogara ga waɗanda sa su yi kwanto kusa da Gibeya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |