Mahukunta 20:32 - Littafi Mai Tsarki32 Sai mutanen Biliyaminu suka ce, “Mun fatattake su kamar dā.” Amma Isra'ilawa suka ce, “Mu gudu don mu jawo su nesa da birnin zuwa karauka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Yayinda mutanen Benyamin suna cewa, “Muna cin nasara a kansu kamar dā,” Isra’ilawa kuwa suna cewa, “Mu yi ta jan da baya mu janye su daga birni zuwa kan hanyoyi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |