Mahukunta 20:1 - Littafi Mai Tsarki1 Dukan jama'ar Isra'ila fa suka fito tun daga Dan a arewa har zuwa Biyer-sheba a kudu da kuma Gileyad daga gabas. Suka hallara gaba ɗaya a gaban Ubangiji a Mizfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’an nan dukan Isra’ilawa daga Dan zuwa Beyersheba kuma daga ƙasar Gileyad mutane kamar mutum guda suka fito suka taru a gaban Ubangiji a Mizfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |