Mahukunta 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 Da mala'ikan Ubangiji ya faɗa wa Isra'ilawa wannan magana, suka yi kuka mai zafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Da mala’ikan Ubangiji ya faɗa wa dukan Isra’ilawa waɗannan abubuwa, sai mutane suka yi kuka mai zafi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |