Mahukunta 2:22 - Littafi Mai Tsarki22 Da haka ne zan jarraba Isra'ilawa, in gani ko za su mai da hankali su yi tafiya cikin hanyata, kamar yadda kakanninsu suka yi, ko kuwa ba za su yi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Zan yi amfani da su in gwada Isra’ila in ga ko za su bi hanyar Ubangiji su kuma yi tafiya a cikinta kamar yadda kakanninsu suka yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |