Mahukunta 19:29 - Littafi Mai Tsarki29 Da ya isa gida, ya ɗauki wuƙa ya yanyanka gawar ƙwarƙwararsa gunduwa gunduwa har goma sha biyu, ya aika a ko'ina cikin dukan ƙasar Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Da ya kai gida, sai ya ɗauki wuƙa ya yayyanka ƙwarƙwaransa gunduwa-gunduwa, kashi goma sha biyu ya aika da su a ko’ina a Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |