Mahukunta 19:25 - Littafi Mai Tsarki25 Amma 'yan iskan ba su yarda ba, sai Balawen ya fitar da ƙwarƙwararsa gare su. Suka yi mata faɗe, suka wulakanta ta dukan dare har kusan wayewar gari, sa'an nan suka ƙyale ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Amma mutanen ba su saurare shi ba. Saboda haka mutumin ya ba da ƙwarƙwaransa, suka yi mata fyaɗe suka yi lalata da ita dukan dare, gari yana wayewa sai suka bar ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |