Mahukunta 18:5 - Littafi Mai Tsarki5 Suka ce masa, “In ka yarda ka roƙar mana Allah ko tafiyarmu na da sa'a.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan suka ce masa, “Muna roƙonka ka nemi mana nufin Allah don mu sani ko tafiyarmu tana da nasara.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sarki Ahaz ya umarci Uriya firist cewa, “Sai ka miƙa hadaya ta ƙonawa ta safe, da hadaya ta gari ta maraice, da hadaya ta ƙonawa ta sarki, da hadayarsa ta gari, da hadaya ta ƙonawa ta dukan jama'ar ƙasar, da hadayarsu ta gari, da hadayarsu ta sha, ka yayyafa dukan jinin hadaya ta ƙonawa, da dukan jinin hadayu a bisa babban bagaden. Amma bagaden tagulla zai zama nawa don yin ibada.”