Mahukunta 18:24 - Littafi Mai Tsarki24 Mika kuwa ya ce musu, “Kun kwashe allolina da na yi, da firist ɗina, me ya rage mini kuma? Sa'an nan ku ce mini, ‘Me ya faru?’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ya amsa ya ce, “Kun kwashe allolin da na yi, da kuma firist nawa, kuka tafi. Me kuma nake da shi? Yaya za ku ce, ‘Mece ce damuwata?’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |