Mahukunta 18:12 - Littafi Mai Tsarki12 Suka tafi suka kafa sansani a yammacin Kiriyat-yeyarim, birni ne a Yahudiya. Saboda haka ake kiran wurin Mahanedan, wato sansanin Dan, har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 A kan hanyarsu suka kafa sansani kusa da Kiriyat Yeyarim a Yahuda. Shi ya sa a ana kira wurin nan yamma da Kiriyat Yeyarim Mahane Dan har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |