Mahukunta 18:10 - Littafi Mai Tsarki10 Idan kuka je za ku tarar da mutane suna zama a sake. Ƙasar kuwa babba ce, tana da dukan abin da ɗan adam yake bukata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’ad da kun kai can, za ku iske mutanen suna zama a sake, ƙasar kuwa mai faɗi ce wadda Allah ya sa a hannuwanku, ƙasar da ba tă rasa kome ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |