Mahukunta 17:10 - Littafi Mai Tsarki10 Mika ya ce masa, “Ka zauna tare da ni, ka zama mai ba ni shawara, da kuma firist, ni kuwa zan riƙa ba ka azurfa goma, da tufafi, da abin zaman gari kowace shekara.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’an nan Mika ya ce masa, “Ka zauna tare da ni ka zama mini mahaifi da firist, zan kuwa ba ka azurfa goma na shekel a shekara, tufafinka da kuma abincinka.” Sai Balawen ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |