Mahukunta 16:26 - Littafi Mai Tsarki26 Samson kuwa ya ce wa yaron da yake jagoransa, “Bari in taɓa ginshiƙan da suke ɗauke da gidan nan, domin in jingina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 sai Samson ya ce wa bawan da ya riƙe hannunsa, “Ka kai ni inda zan taɓa ginshiƙan da suke ɗauke da wannan haikali, don in jingina a kai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |