Mahukunta 16:23 - Littafi Mai Tsarki23 Shugabannin Filistiyawa kuwa suka taru domin su miƙa babbar hadaya ga allahnsu, Dagon. Suka raira waƙa, suka ce, “Allahnmu ya ba da Samson, maƙiyinmu a hannunmu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 To, sai Filistiyawa suka taru don su miƙa hadaya ga Dagon allahnsu su kuma yi biki cewa, “Allahnmu ya bashe abokin gābanmu Samson a hannuwanmu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |