Mahukunta 16:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ya ce mata, “Idan suka ɗaure ni da sababbin igiyoyi waɗanda ba a yi amfani da su ba, to, zan rasa ƙarfi, in zama kamar kowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ya ce, “In wani ya ɗaura ni sosai da sababbin igiyoyin da ba a taɓa amfani da su ba, zan zama marar ƙarfi kamar kowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |