Mahukunta 15:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ta ce wa Samson, “Na yi tsammani ba ka sonta ne sam, don haka sai na ba da ita ga wanda ya yi maka abokin ango. Amma ƙanwarta ta fi ta kyau. Ina roƙonka ka ɗauki ƙanwar maimakon matarka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya ce wa, “Na tabbata ba ka sonta sam-sam, don haka na ba da ita ga abokinka. Ba ƙanuwarta ta fi kyau ba? Ka ɗauke ta a maimako.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |